Zanga-zanga: An sanya dokar hana fita a Kano
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da ƙaƙaba dokar hana fita a jihar bayan zanga-zangar nuna fushi kan matsin rayuwa ta rikiɗe zuwa rikici. Gwamnan ya bayyana haka ne a wani taron manema labaru da ya gudanar yau a Kano. Zanga-zangar ta rikiɗe zuwa tarzoma ne bayan wasu matasa sun fara afka wa…